Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Adamu Tilde ya zama Zakara a Jami'ar Hungary

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna da ne da Wani Dan Najeriya mai suna Adamu Abdulkarim Tilde wanda ya lashe jarabawarsa ta digiri na biyu da sakamako 4.98 a fannin ilimin lafiyar Dabbobi a wata Jami'ar kasar Hungary. Bashir Ibrahim Idris ya ji tarihin karatun Dalibin.

Bashir Ibrahim Idris na RFI Hausa ya tattauna da Adamu Tiled da ya zama zakara a wata Jami'ar Hungary
Bashir Ibrahim Idris na RFI Hausa ya tattauna da Adamu Tiled da ya zama zakara a wata Jami'ar Hungary Rfi Bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.