Najeriya
Bikin Sallah: Rundunar ‘Yan sanda ta dauki matakai
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya tace ta shirya wa aikin tabbatar da tsaro a lokacin bikin Sallar bayan ganin Watan da ke tabbatar da kawo karshen azumin watan Ramadana. Wakilin RFI Hausa Muhammad Kabir Yusuf ya halarci taron da rundunar ‘Yan Sandan ta shirya kuma ya aiko da rahoto daga Abuja.
Wallafawa ranar:
Talla
Rundunar ‘Yan sanda ta dauki matakan tsaron bikin Sallah
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu