Isa ga babban shafi
Libya

An cimma yarjejeniya tsakanin yan siyasa da Gwamnatin Libya

Wakilan yan siyasa da na kabilun yankin kudancin kasar Libya sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar jinkai a yau asabar a birnin Roma na kasar Italiya, , zaman da wata kungiyar mabiya mazahabar Katholika Sant'Egidio ta jagoranta .

Dakarun Gwamnatin Libya a yakin da suke da Isil
Dakarun Gwamnatin Libya a yakin da suke da Isil REUTERS/Stringer
Talla

Katafaren yankin kudancin kasar Libya dai, da ya hada kan iyakokin kasashen Algériya, Niger da kuma Chad, ya subuce daga hannun mahukumtan Tripoli. Al’amarin dake a matsayin barrazana ga jinjinrar gwamnatin hadin kan kasar da Firaministan Fayez al-Sarraj ke jagoranta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.