Isa ga babban shafi
Kenya- Somalia

Ana nuna Damuwa Da Yunkurin Kenya Na Rufe Sansanin "Yan Gudun Hijira

Wani yunkurin rufe sansanin ‘yan gudun hijira dake kasar Kenya wanda shine yafi duk wani sansani girma a duniya na shan suka yanzu haka daga kungiyoyi daban-daban na duniya.

Sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab dake kasar Kenya
Sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab dake kasar Kenya © Natasha Lewer / MSF
Talla

Sansanin na Dadaab dake Kenya dab da kan iyaka da kasar Somalia na da ‘yan gudun hijira  350,000  yawanci daga kasar Somalia, inda babu zaman lafiya.

Ranar shida ga wannan wata ne dai Gwamnatin Kenya ta ce za'a hana sabbin ‘yan gudun hijra zama, kuma sauran dake wajen za’a kore su a rufe sansanin saboda fargaban tsaro.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.