Isa ga babban shafi
Mali

An kashe daya daga cikin maharan Mali

Hukumomin kasar Mali sun ce an yi nasarar kashe daya daga cikin 'yan bindigan da suka kai hari a wani otel da ke Bamako wanda ke dauke da sojojin kasashen Turai da ke horar da sojojin kasar.

Kasar Mali na fama da hare haren mayakan jihadi
Kasar Mali na fama da hare haren mayakan jihadi HABIBOU KOUYATE / AFP
Talla

Rahotanni sun ce 'yan bindiga 4 ne suka kutsa kai cikin otel din da misalin karfe 6.30 na rana  agogon kasar  a jiya litinin, inda a ka yi musayar wuta kafin sauran ukun su gudu.

Ministan cikin gida Salif Traore ya ce an kama biyu daga cikin wadanda ake zargi da kitsa harin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.