Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Zaben Nijar 2016 : Madame Katambe Mariama

Wallafawa ranar:

Hukumar Zaben Nijar tace ta fara tattara sakamakon zaben Shugaban kasa da na ‘Yan Majalisu a yayin da ake ci gaba da zaben a kwana na biyu. To domin jin karin bayani a game da yankunan da ake gudanar da zaben a sassa daba-daban na kasar Mijar, Lydia Ado ta tuntubi daya daga cikin mataimakan shugaban hukumar zaben kasar Madame Katambe Mariama.

Ana zaben Nijar a kwana na biyu
Ana zaben Nijar a kwana na biyu AFP/ISSOUF SANOGO
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.