Isa ga babban shafi
Burundi

Ban Ki Moon zai gana da Ukurunziza

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban ki Moon zai ziyarci kasar Burundi gobe talata a ci gaba da yunkurin da ake na kawo karshen tashin hankalin da ake samu a kasar.

Ban ki Moon Sakatare Janar na majalisar Dinkin Duniya
Ban ki Moon Sakatare Janar na majalisar Dinkin Duniya © REUTERS/Lucas Jackson
Talla

Ziyarar tana zuwa ne bayan irin ta da wakilan kwamitin sulhu suka kai inda suka bukaci shugaban kasar Pierre Nkurunziza da ya amince da shirin kai dakarun samar da zaman lafiya amma shugaban ya sa kafa ya shure.

Shugaban yace zasu dauki duk wani shiri na tura sojoji kasar a matsayin katsalandan.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.