Sudan ta kudu
Dubban Mutane na fama da yunwa a Sudan ta Kudu
Wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya yace dubban mutane na rasa rayukansu sakamkon masifar yunwa a kasar Sudan ta Kudu, yankin da ake tafka yaki, inda take roko mayaka da su bari a kaiwa mabukata kayan abinci.
Wallafawa ranar:
Talla
Alkaluman da Majalisar Dinkin Duniya ta gabatar na cewa mabukata abinci cikin gaggawa sun kai dubu 40 don lamarin ya kai inda ya kai.
A cewar rahoton lamarin na kara muni kullum domin kashi 1/4 na mutan kasar na cikin mawuyacin hali.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu