Isa ga babban shafi
Najeriya

Buhari ya aike da tawaga Dalori

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aika da wata tawagar gwamnati zuwa garin Dalori cikin jihar Borno inda mayakan Boko Haram suka kashe mutane sama da 80 tare da kona gidaje.

Ta'addin Mayakan Boko Haram dans a harin Dalori, Maiduguri
Ta'addin Mayakan Boko Haram dans a harin Dalori, Maiduguri STRINGER / AFP
Talla

Maitamakin gwamna Borno ne ya tarbi tawagar karkashin jagorancin Sakataren gwamnatin Tarayya David Lawal zuwa Dalori domin jajantawa mutanen garin da kuma ganin irin girman barna da Boko Haram ta aikata domin daukar matakin da ya dace na tallafawa mutanen garin.

Gwamnati Najeriya na ci gaba da bayana fatan ta na kawo karshan ayyukan Boko Haram a arewacin kasar, to sai dai mayakan na sake kaddamar da sabbin hare-hare a kasar dama makabciyarta Kamaru.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.