Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Burundi ta ki yarda da bukatar karbar dakarun wanzar da zaman lafiya.

Wallafawa ranar:

Kungiyar Tarayyar Afrika ta AU ta fuskanci tirjiya daga Gwamnati Burundi kan matakan Tura dakarun wanzar da zaman lafiya kasar dake fama da rikici, dalilan da ya sanya Shugabannin Kungiyar amincewa su tura wakilai a taron da suka gudanar a birnin Addis Ababa na kasar Habasha don sasanta rikicin kasar, akan wannan ne Umaymah Sani Abdulmumin ta tattauna da Ferfessa Dandatti Abdulkadir tsohon jekadan Najeriya a Libya.  

Dakarun wanzar da zaman lafiya a birnin Bujumbura na kasar Burundi.
Dakarun wanzar da zaman lafiya a birnin Bujumbura na kasar Burundi. MARCO LONGARI / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.