Isa ga babban shafi
MDD-SUDAN

Dakarun wanzar da zaman lafiya sun damu kan tashin hankali a Darfur

Dakarun Majalisar Dinkin Dinkin Duniya dake aikin wanzar da zaman lafiya a yankin Darfur dake kasar Sudan sun bayyana damuwar su kan sabon tashin hankalin da aka samu tsakanin sojojin gwamnati da ‘yan tawaye a Jebel Marra dake tsakiyar Darfur.

Dakarun MNLA a Sudan
Dakarun MNLA a Sudan
Talla

Dakarun sun ce sojojin gwamnati sun harba bama-bamai guda biyar a Nertiti, kuma karar bama-baman sun kai sansanin sojojin.

Rahotanni sun ce sakamakon tashin hankalin al’amura sun tsaya cik a Yankin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.