Isa ga babban shafi
COTE D'IVOIRE

Amurka ta aike da sako zuwa Alassane Ouattara

Kasar Amurka ta aike wa Alassane Ouattara sakon taya murna dangane da nasarar da ya sama a zaben da aka yi masa a matsayin shugaban Cote D’Ivoire domin yin wa’adin mulki na biyu.

Alassane Ouattara Shugaban Kasar Cote D'ivoire
Alassane Ouattara Shugaban Kasar Cote D'ivoire AFP PHOTO / ISSOUF SANOGO
Talla

Sanarwar da ma’aikatar wajen Amurka ta fitar ta bayyana zaben Ouattara da kimanin kashi 84 cikin dari na kuri’un da ake jefa a matsayin wata dama domin sake gina kasar ta Cote d’ivoire wadda ta yi fama da rikici na shekaru kusan 10.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.