Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Shingayen ciniki tsakanin kasashe sakamakon fargabar Ebola

Wallafawa ranar:

Sakamakon yadda cutar Ebola ke ci gaba da yaduwa a wasu kasashen yammacin Africa, wasu kasashen sun fara rufe iyakokin da suka hada su kasashen da ake samun matsalar cutar.Wannan ya sa masana ke fargabar matsanancin talaucin da dama ya addabi kasashen Africa zai iya zafafa.Cikin shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan mako, Nasiruddeen Muhammad ya duba wannan matsalar ta rufe iyakokin kasashe...ayi saurare lafiya. 

Wani allon dake wayar da kanun jama'a kan cutar Ebola a kasar Côte d'Ivoire.
Wani allon dake wayar da kanun jama'a kan cutar Ebola a kasar Côte d'Ivoire. REUTERS/Luc Gnago
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.