Isa ga babban shafi
Cote d'Ivoire

Afuwar Gwamnatin Cote D'ivoire zuwa yan Adawa

Gwamnatin Cote D’Ivoire ta bayyana cewa, ba zata kama magoya bayan tsohon shugaban kasar Laurent Bagbo da suka yi hijira kasashen ketare ba, idan sun bukaci sake dawowa kasar, bayan da suka fice a kasar kwana guda bayan barkewar rikicin zaben 2010-2011

Shugaban  Cote D'ivoire Alassane Ouattara
Shugaban Cote D'ivoire Alassane Ouattara REUTERS/Luc Gnago
Talla

Ministan kula da tsaron Cote D’ivoire Hamed Bakayoko , matakin yiwa yan adawa ko magoya bayan tsohon Shugaban kasar Laurent Gbagbo afuwa na da matukar mahimaci,ida ya tabbatar da cewa ciman wanan matsaya kan iya kawo karshen dambarwar siyasar da ta haifar da yakin shekara 2010 zuwa 2011. Ministan tsaron kasar ya samu zantawa da shuwagabannin jam’iyar FPI ta tsohon shugaban kasar Laurent Bagbo kan batun tsaro da dawowar yan gudun hijira.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.