Isa ga babban shafi
Nigeria

An kai hare-hare a birnin Maiduguri da ke Najeriya

Rahotanni daga jihar Borno a Tarayyar Najeriya na cewa an mai manyan hare-hare a wasu sassan birnin Maiduguri fadar gwamnatin jihar a wannan litinin, lamarin da ya sa aka kafa dokar hana fita dare da rana a a birnin.

Sojan Najeriya na sintiri a birnin Abuja
Sojan Najeriya na sintiri a birnin Abuja AFP/Quentin Leboucher
Talla

Wasu bayanai na cewa daga cikin bangarorin da aka kai wa harin sun hada bangaren sojan sama da ke birnin.

Har ila yau wasu shaidu na cewa an kona kadarori masu tarin yawa a harin na yau.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.