Isa ga babban shafi
France- Cote D'ivoire

Ranar tunawa da dan jarida wakilin rediyo faransa, Rfi a Cote D'ivoire

A yau ne Jean Helene daya daga cikin shahrarrun ma’aikatan gidan rediyo Faransa ya cika shekaru 10 da rasuwa, bayan da wani jami’in ‘yan sanda a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast ya harbe shi da bindiga bainar jama’a a lokacin da yake aiki a matsayin wakilin gidan rediyon.A kwana a tashi yau shekaru 10 kenan da kashe wakilin gidan rediyo Faransa a kasar Cote D’ivoire wanda Sergent Theodore Seri Dago ya harba da bindiga a ka.

Jean Helene dan jaridar  rediyo faransa da aka kashe a kasar Cote D'ivoire.
Jean Helene dan jaridar rediyo faransa da aka kashe a kasar Cote D'ivoire. Sébastien Bonijol
Talla

Shekara daya bayan mutuwarsa ne aka yankewa dan sandar da ya harbe shi hukuncin dauri na tsawon shekaru 17 a gidan yari.Gidan rediyo Faransa zai karama marigayin ta hanyar sanyawa daya daga cikin dakunan watsa labaran gidan rediyon sunansa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.