Bankin Duniya
Bankin Duniya ya ce za a samu habakar tattalin arziki a wasu kasashen Afrika
Bankin Duniya ya ce za’a samu habakar sama da kashi 5 na tattalin arzikin kasashen Afrika dake Yankin Yamma da Sahara, sakamakon zuba jarin da ake samu daga kanfanoni da ‘yan kasuwa a shekara mai zuwa.
Wallafawa ranar:
Talla
Bankin ya bayyana kasahsen da za su fi amfana da wannan cigaban da suka hada da Habasha, Ghana, Najeriya da Afrika ta kudu.
Bankin ya ce, samun shugabanci na gari zai taimaka wajen rage dimbin talaucin da ake fama da shi a yankin yanzu haka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu