Isa ga babban shafi
Isra'ila-Turkiya-Falestine

Turkiya ta zargi Isra'ila akan rikicin Masar

Firayi ministan kasar Turkiyya Racep Tayyep Erdogon ya soki lamarin kasar Isra’il da kuma wani malamin Falsafa na kasar Faransa mai suna Bernard-Henri-Levy dangane da abin da ya kira mummunar rawar da suka taka wajen kifar da gwamnatin kasar Masar. Erdogon wanda ke gabatar da jawabi a jami’ar garinsa na asali mai suna Rize, a arewa maso gabashin kasar, ya ce tun a 2011 ne tsohuwar ministar harkokin wajen Isra’ila Tipzi Livni da kuma Bafaranshen mai suna Bernard, suka tado mahawara domin nunawa duniya hatsarin zuwan ‘yan uwa musulmi kan karagar mulki.  

Firaministan Turkiya Recep Tayyip Erdogan
Firaministan Turkiya Recep Tayyip Erdogan REUTERS/Dado Ruvic
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.