Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Sokoto Dr Aliyu Magatakarda Wamakko

Wallafawa ranar:

Kwamitin da shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya kafa dan nazari kan batun afuwa ga kungiyar Jama’atu Ahlul Sunnah lida’awati wal Jihad, da ke ake kira Boko Haram ana sa ran zai kammala aikinsa a wanna mako. A hirar shi da Sannyinawal, Shugaban kwamitin tsaro na Gwamnonin Arewacin kasar, kuma Gwamnan Jihar Sokoto, Dr Aliyu Magatakarda Wammako ya bayyana matsayin gwamnonin Arewa da fatarsu na ganin an kawo karshen tashe tashen hankulan da Yankin Arewacin kasar ke fuskanta.

Gwamman Sokoto Alh Aliyu Magatakarda Wamakko
Gwamman Sokoto Alh Aliyu Magatakarda Wamakko thenation
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.