Afrika ta Tsakiya
Jacob Zuma ya umurci tura dakaru 400 zuwa Janhuriyar Afrika ta Tsakiya
Gwamnatin Kasar Afrika ta kudu ta umurci tura sojojin ta 400 zuwa Janhuriyar Afrika ta Tsakiya, dan magance yunkurin ‘Yan Tawaye na kifar da gwamnati mai ci.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Fadar shugaban kasa, Jacob Zuma, ta ce shugaban ya bada umurnin tura sojojin, dan taimakawa Gwamnatin shugaba Francois Bozize kamar yadda aka bukata.
Sanarwar ta ce, ana saran sojojin su taimaka wajen kwance damarar ‘Yan tawayen da kuma hada kan ‘Yan kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu