Isa ga babban shafi
DRC Congo

Kabila ya kori shugaban sojin kasa na Congo

Shugaban kasar Jamhuriyar Demokradiyar Congo, Jospeh Kabila, ya kori shugaban sojin kasar, Janar Gabriel Amisi, bayan zarginsa da Majalisar Dinkin Duniya ta yi na baiwa ‘Yan tawaye kasar makamai.  

Janar Gabriel Asimi na DRC
Janar Gabriel Asimi na DRC www.google.fr/imgres?imgur
Talla

A cewar mai Magana da yawun shugaban kasar, korar da akawa Janar Amisi, na wani lokacin domin a gudanar da bincike.

Yanzu haka dai kungiyar ‘Yan tawayen M23 ta kasar DRC ta bayyana cewa, ba zata fice daga garin Goma da ta kama ba, har sai an shiga tattaunawa tsakaninta da shugaban kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.