Isa ga babban shafi
Najeriya

Mutane Miliyan Biyu ambaliya ta raba da gidajensu a Najeriya, inji NEMA

Hukumar agajin gaggawa ta NEMA a Najeriya tace Sama da mutane Miliyan biyu ne ambaliyar ruwa ta raba da gidajensu tare da kashe mutane sama da 300. An bayyana Ambaliyar a matsayi annoba mafi muni da aka samu shekaru da dama da suka gabata a Najeriya musamman a kusa da kogin Niger.

Ambaliyar Ruwa a Najeriya yankin Niger Delta
Ambaliyar Ruwa a Najeriya yankin Niger Delta Reuters/
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.