Isa ga babban shafi
Libya

An zabi tsohon mai adawa da Gaddafi a matsayin Firaministan Libya

Majalisar Kasar Libya, ta zabi wani tsohon mai adawa da shugaba Kanal Muammar Ghadafi, Ali Zeidan, a matsayin sabon Firaminista, sakamakon nasarar da ya samu a zaben da aka gudanar. Shugaban kasa, Mohammed Magaryef ne ya sanar da sakamakon, inda ya bukaci sabon Firaminista kafa gwamnati a cikin makwanni biyu.

Ali Zeidan, Sabon Firministan kasar Libya
Ali Zeidan, Sabon Firministan kasar Libya REUTERS/Mohammed Dabbous
Talla

Ali Zeidan, tsohon Jakadan Libya ne a India, wanda ya balle ya fara adawa da shugaba Ghadafi tun a shekarar 1981.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.