Cote d'Ivoire-Mali
Magoya bayan Gbagbo sun musanta zargin alaka da mayakan Mali
Jam’iyyar Tsohon shugaban kasar Cote d’Ivoire Laurent Gbagbo, ta nisanta kanta daga zargin da ake wa magoya bayansu da ke gudun hijira akan sun kulla kawance da ‘Yan Tawayen Mali. Jam’iyar ta ce rahotan da masanan Majalisar Dinkin Duniya suka rubuta, wani yunkuri ne na bata musu suna, don biyan bukatar shugaba Alassane Ouattara.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahotan yace, an yi wata ganawa tsakanin wani magoyi bayan Gbagbo da wakilin Ansarudeen, wadanda ke rike da Arewacin Mali.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu