Isa ga babban shafi
Rwanda

An kara farashin mai a Rwanda

KASAR Rwanda ta sanar da kara farashin man fetur, saboda abinda ta kira tsadar shi a kasuwannin duniya. Gwamnatin kasar tace, sabon farashin zai fara aiki ne nan take. A watan Agusta Gwamnatin kasar ta rage farashin man, inda tace tayi haka ne dan hana hauhawan farashin kayayki a cikin kasar.  

Shugaban kasar Rwanda, Paul Kagame
Shugaban kasar Rwanda, Paul Kagame Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.