Isa ga babban shafi
Libya

Prime Ministan Libya yana samun nasara a zabe

Prime Ministan rikon kwaryar kasar Libya, Mahmud Jibril, na cigaba da samun nasara, a zaben Yan Majalisun kasar da akayi, abinda ake ganin zai ba Jam’iyar sa rinjaye a Majalisa.Amma a bangare daya, Jam’iyar Justice and Construction Party, ta hannun shugaban ta, Mohammed Sawan, yace su har yanzu basu amsa shan kaye ba. 

Wata 'yar kasar Libya na kada kuri'a a birnin Benghazi
Wata 'yar kasar Libya na kada kuri'a a birnin Benghazi Reuters/Esam Al-Fetori
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.