Isa ga babban shafi
Waiwaye Adon Tafiya

Nazaririn muhimman batutuwa a nahiyar Africa cikin shekarar 2011

Wallafawa ranar:

Duk da cewa shkarar 2011 ta wuce, amma Babu shakka, shekarar ta zo da lamura da dama a nayiyar  Africa, da kuma suka dauki hakullan duniya. Cikin wannan shirin za mu yi nazarin muhimman lamuran da suka faru a nahiyar Africa, a shekara da ta wuce ta 2011, wadanda kuma suka dauki hankulan duniya, don haka sai ku biyo mu don bitar wasu daga cikin wadannan lamuran a cikin shirin, wanda ni Nasiruddeen Muhammad zan gabatar, ayi saurare lafiya. 

Taswirar nahiyar Africa
Taswirar nahiyar Africa Photononstop / Pascal Deloche/Godong
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.