Isa ga babban shafi
Sudan

Dakarun Sudan sun hallaka Shugaban 'yan tawayen Darfur Khalil

Dakarun sojan kasar Sudan sun hallaka daya daga cikin jagabannin ‘yan tawayen Lardin Darfur na Yammacin kasar Khalil Ibrahim.

Khalil Ibrahim
Khalil Ibrahim AFP / I. al-Omari
Talla

Wata sanarwar rindinar sojan kasar da Kamfanin Dillancin labaran kasar ya bayyana, ta tabbatar da mutuwan Khalil Ibrahim da safiyar Lahadi cikin yankin Wad Banda.

Wannan kwanaki uku bayan ‘yan tawayen kasar ta Sudan sun bayyana samun nasara kara tunkasar Khartoum babban birnin kasar.

Kafin mutuwan Khalil Ibrahim ke shugabantan kungiyar Justice and Equality Movement.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.