Isa ga babban shafi
Mali

An cafke wadanda suka yi garkuwa da Faransawa biyu a kasar Mali

Jami'an Tsaro a Bamako babban birnin kasar Mali, sun kama wasu mutane da ake zargi da hannu wajen garkuwa da wasu Faransawa biyu cikin watan jiya Nowamba.

Wikipedia Commons
Talla

Wasu kafofin sirri sun fadi cewa mutanen da aka kama ne suka sace Faransawan a garin Hombori koda shike babu wasu bayanai game da yawan wadanda aka ko kuma yadda aka kama mutanen bisa wannan lamarin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.