Isa ga babban shafi
Libya

Dakarun kungiyar NATO-OTAN na ci gaba da kai hari Libya

Hukumomin Kasar Libya, sun ce akalla mutane uku aka hallaka, yayin da sama da 150 suka samu raunuka, sakamakon ruwan wuta da jiragen yaki suka yi a Tripoli babban birnin kasar.Rahotanni sun ce, harin na daren jiya, shi ne mafi muni, a cikin hare haren da kungiyar NATO ko OTAN ta kaddamar kan kasar ta Libya.Kakakin Gwamnatin kasar, Musa Ibrahim, ya ce akalla hare hare 12 zuwa 18 jiragen suka kai kan barikin soji da kuma fararen hula, yayin da ya ke zagawa da manema labarai inda aka kai harin. 

Ministère français de la Défense / DICOD
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.