Tambaya da Amsa
Amsar Tambaya kan kasashen da ke da kujeran naki a Majalisar Dinkin Duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:54
Shirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson ya amsa muhimman tambayoyi a wannan mako, ciki har da amsar tambayar kasashen da ke da kujerar naki a Majalisar Dinkin Duniya, Ayi saurare Lafiya.