Isa ga babban shafi
Argentina

Gwamnatin Argentina ta ayyana zaman makoki

Bayan share kusan shekara daya ana neman jirgin ruwan soji mai shiga karkashin teku na kasar Argentina, masu bicinke sun gano ida wannan jirgi dake dauke da sojoji kasar 44 yayi hatsari.,

Jirgin ruwan sojin Argentina da yayi hatsari cikin teku
Jirgin ruwan sojin Argentina da yayi hatsari cikin teku Argentine Navy/Handout via REUTERS
Talla

Daya daga cikin manyan hafsan sojin ruwan kasar ta Argentinaya sanar da cewa jirgin ya bata tun ranar 15 ga watan Nowemba na shekara ta 2017, bayan gano inda tarkacen jirgi suke ,a cewar wannan jami’in za a gudanar da bincike domin gano abinda ya faru a lokacin, da kuma ya haifar da mutuwar mutanen dake cikin jirgin.

Gwamnatin kasar ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku a kasar ta Argentina.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.