Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Sani Yahaya Janjouna kan rikicin Syria

Wallafawa ranar:

Yarjejeniyar tsagaita buda wuta ta soma aiki Syria a safiyar Juma’a, matakin da ake fatar zai taimaka a kawo karshen zubar da jini a kasar da aka shafe shekaru 6 ana yaki. Rasha da Turkiya ne suka jagoranci cim ma yarjejeniyar. Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Dakta Sani Yahaya Janjuna, mai sharhi kan siyasar duniya a Jamhuriyar Nijar.

Yarjejeniyar tsagaita buda wuta ta soma aiki a Syria
Yarjejeniyar tsagaita buda wuta ta soma aiki a Syria REUTERS/Omar Sanadiki
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.