Isa ga babban shafi
Pakistan

Harin Bam ya hallaka mutane 43 da ke Ibada a Pakistan

Rahotanni daga Pakista sun ce mutane akalla 43 aka kashe a wajen wani bauta bayan kai musu harin bam a yankin Balochistan da ke kudanci kasar.

Jami'an tsrao a Quetta, Baloutchistan inda aka kai harin Bam
Jami'an tsrao a Quetta, Baloutchistan inda aka kai harin Bam REUTERS/Naseer Ahmed
Talla

Bam din ya tarwatse ne a tsakiyar mutanen da ke gudanar da addu’o’i na musamman a wajen bautar Shan Noorani da ke da tazara kilimota 760 daga birnin Quetta.

Mutane da dama aka rawaito sun jikkata a harin da kawo yanzu babu wanda ya dau alhakin kai wa.

Sama da mutane 600 ke ibada a lokacin da bam din ya tarwatse.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.