Isa ga babban shafi
Wasanni

AS SONIDEP ya lashe kofin gasar Ligue a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin na yau zai kai mu ne a Jamhuriyar Nijar tareda mayar da hankali zuwa ga nasarar da kulob na AS SONIDEP dake birnin Yameh ya samu tareda lashe kofin gasar Ligue da ake gudanarwa kowace shekara a fagen kwallon kafa a Nijar.Shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa .

Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar
Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar rfi hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.