A Jamhuriuyar Nijar,Hukumar kokawa ta kasa ta tsaida watan Disemba na shekarar bana a matsayin watan da za a gudanar da gasar kokawa ta kasa.A wannan karo za a gudanar da gasar ne a jihar Tillabery inda yan kokawa 80 daga jihohin kasar 8 za su fafata da junan su.A cikin shirin Duniyar wasanni, Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa shirin da hukumar kokawa ta jihar Maradi ke yi don samun nasara a wannan gangami na Tillabery.
Sauran kashi-kashi
-
Hasashen yadda za ta kaya a gasar Firimiyar Ingila
Shirin a wannan lokaci ya fi karkata akalar ne kan gasar Firimiyar Ingila, wadda ke ci gaba da jan hankali, duk da shawo gangarar da akayi.15/04/202409:59 -
Ci gaban da aka samu a wasan damben gargajiya a Najeriya
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Khamis Saleh ya maida hankali ne kan irin ci gaban da aka samu a bangaren wasan damben gargajiya a Najeriya.11/03/202409:59 -
Yadda aka kammala zangon farko na gasar kwallon kafa ta Firimiyar Najeriya
Shirin awanan lokaci zai nazari game da yadda zangon farko na gasar Firimiyar Najeriya ya kammala, inda tuni aka juya zagaye na biyu na gasar ta kwararru.Shirin ya kuma duba batun soma gasar a kan lokaci da kuma batun daukar nauyi, sai kuma batun rashin ingancin filaye, baya ga kuma karanchin samun bayanan ‘yan wasan da ke taka leda a gasar.Latsa alamar sauti don sauraron shirin:04/03/202410:00 -
Yadda Ivory Coast ta lashe kofin AFCON bayan ta doke Najeriya
A daren jiya Lahadi ne aka kammala gasar lashe kofin Afrika AFCON karo na 34 da Ivory Coast ta karbi baukunci kuma daga bisa ta lashe gasar. Najeriya ce ta fara zura kwallon farko ta hannun William Ekong tun kafin a tafi hutun rabin lokacin, sai dai bayan dawowa ne tawagar ta Elephants ta farke ta hannun Kesse kafin daga bisani a minti na 81 ta kara kwallo ta hannun Sebestin Hallar wacce ta bata nasara.12/02/202409:58 -
Yadda wasannin zagayen Kwata final suka kaya a gasar AFCON
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan lokacin yayi nazari ne akan wasannin matakin dab da na kusa da na karshe wato na zagayen Kwata final da aka yi a gasar AFCON.05/02/202410:00