Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Pele na Brazil, wanda ya fitar da kimar bakar fata a kwallon kafa- kashi na 2/2

Wallafawa ranar:

Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na biyu ne game da tarihin Pele na Brazil, tsohon fitaccen dan wasan kwallon kafa kuma bakar fata na farko da ya fitar da kimar bakaken fata a kwallon kafa.

Desde segunda-feira (1), Pelé não precisa mais fazer hemodiálise.
Desde segunda-feira (1), Pelé não precisa mais fazer hemodiálise. Marcello Casal Jr./ (Arquivo) Agência Brasil
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.