Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Charles Taylor tsohon Shugaban Liberia kashi na (7/8)

Wallafawa ranar:

Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na bakwai ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 23 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.

Tsohon shugaban kasar Liberia Charles Taylor.
Tsohon shugaban kasar Liberia Charles Taylor. REUTERS/Jerry Lampen
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.