Isa ga babban shafi
Najeriya

Kano: An Tuna Malam Aminu Kano

Cibiyar Bunkasa Demokiradiya ta Mambaya da ke Kano ta shirya wani taro na musamman a yau Litinin domin tunawa da Mallam Aminu Kano daya daga cikin fitattun Yan siyasar Najeriya da ya rasu shekaru 34 da suka gabata, An tuna da Marigayin saboda gudumawayar da ya bayar lokacin da yake raye da kuma kira ga bin irin akidunsa. Wakilinmu Abubakar Abdulkadir Dangambo ya aiko da rahoto game da taron daga Kano.

Zanen Marigayi Malam Aminu Kano
Zanen Marigayi Malam Aminu Kano bashirmuhammadidris.blogspot
Talla

02:58

Kano: An Tuna Malam Aminu Kano

Abubakar Dangambo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.