Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Prof. Dandatti akan dawowar Morocco a AU

Wallafawa ranar:

An kammala taron shugabanin kasashen Afrika a Addis Ababa, in da shugabanin suka amince da mayar da kasar Morocco cikin kungiyar da kuma bukatar daina dogaro da kasashen duniya wajen samun tallafi. Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya bukaci shugabanin su yi wa kansu nasiha wajen dogaro da kai da kuma gudanar da shugabanci na gari. Akan wannan ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Dandatti Abdulkadir, tsohon Jakadan Najeriya a Libya.

Shugabannin kasashen Afrika a birnin Addis Ababa na Habasha
Shugabannin kasashen Afrika a birnin Addis Ababa na Habasha AFP/Zacharias ABUBEKER
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.