Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin Maradi na Nijar da hawan daushe na Kano

Wallafawa ranar:

Shirin tambayoyi da amsa na wannan makon tare da Umaimah Sani Abdul'mumin ya bayar da amsa ne kan tarihin Maradi ta Jamhuriyar Nijar da kuma hawan daushe da ake yi a jihar Kano ta Najeriya har ma da karin bayani akan girgizar kasa.

Kofar shiga garin Maradi a Nijar
Kofar shiga garin Maradi a Nijar via-linternaute.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.