Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/01 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Yankin Hausawa

Borris Johnson na daf da lashe zaben Birtaniya

media Borris Johnson Firaministan Birtaniya yan lokuta da fitar da sakamakon farko na zaben kasar REUTERS/Peter Nicholls

Masu neman ganin Birtaniya ta ci gaba da kasancewa a kungiyar Tarayyar Turai suna daf yin rashin nasara a fafutukar su, bayan alamu na nuni da cewa jam’iyyar Conservative mai mulki za ta yi nasara a babban zaben kasar .

A daya wajen shugaban jam’iyyar adawa ta Labour Jeremy Corbyn ya bayyana cewa ba zai jagoranci jam’iyyar a zabuka masu zuwa ba.

Kuri’ar jin ra’ayi da aka kada a daren jiya Alhamis, na nuni da cewa jam’iyyar Conservative ta Boris Johnson ta samu gagarumin rinjaye, abin da zai ba shi damar aiwatar da batun ficewar Birtaniya daga kungiyar Tarayyar Turai.

Sakamakon kuria’ar ficewar ya yi hasashen cewa jam’iyyar Conservatives za ta lashe kujeru 368 cikin 650 na majalisar dokokin Birtaniya, yayin da babban jam’iyyar adawa ta Labour ta tsira da kujeru 191, sai kuma jam’iyyar Scottish National Party ta tashi da kujeru 55.

Jam’iyyar Liberal DEMOCRATS karkashin jagorancin Jo Swinson kuwa za ta tashi da kujeru 13, kamar yadda sakamakon kuri’ar ya bayyana.

Masana na cewa, babban jam’iyyar adawa ta Labour ta sha wannan kayen ne sakamakon rashin bijirowa da zabi mai inganci kan batun yarjejeniyar jam’iyyar barin Turai.

A safiyar yau Juma’ar nan ake sa ran samun sakamakon karshe, kuma tabbatuwar wannan nasarar za ta dora Birtaniya kan turbar barin kungiyar Tarayar Turai a watan Janairun shekara mai kamawa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure