Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 16/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 16/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 16/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Yankin Hausawa

Faransa za ta karrama sojojin ta da suka mutu a Mali

media Wurin da za gudanar da addu'o'in sojan Faransa a Paris da aka kashe a Mali Rfi / Anne-Marie Bissada

A birnin Paris, yau litinin za a gudanar da addu’o’in karrama sojojin Faransa 13 da suka mutu a hatsarin jirgin sama cikin makon da ya gabata a arewacin kasar Mali.

Ma’aikatar tsaron Faransa ta fitar da sanarwar da ke nisanta hadarin jiragen yakinta biyu a Mali da ya hallaka sojin kasar 13 da farmakin mayakan jihadi.

Za a dai gudanar da addu’o’in ne karkashin jagorancin shugaba Emmanuel Macron da kuma takwaransa na Mali Ibrahim Boubacar Keita. To sai dai shugaban na Mali na shan kakkausar suka a cikin gida, lura da cewa a cikin makonnin biyu da suka gabata an kashe sojojin kasar sama da 100 amma ba tare da an shirya masu wata jana’iza irin ta karramawa ba.

Fadar Shugaban kasar Mali na kokarin kare manufofin gwamnatin kasar duk da suka da take sha daga kungiyoyi da yan siyasa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure