Isa ga babban shafi
Wasanni

Hukumar CAF ta ziyarci jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

A cikin wannan shirin za mu mayar da hankali zuwa gasar cin kofin Afrika na yan kasa da shekaru 20da Nijar zata daukar nauyi daga 2 zuwa 17 ga watan Fabrairu na 2019 ,Domin kawo gyara dama nuna goyan baya zuwa hukumomin Nijar Hukumar CAF ta aike da tawaga zuwa wasu jihohin Nijar. 

Tambarin hukumar kwallon kafar Afrika -CAF
Tambarin hukumar kwallon kafar Afrika -CAF Courtesy of CAF
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.