Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Karin bayani kan canji da dumamar yanayi da kuma illolinsa

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako kamar yadda aka saba ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu, daga cikin tambayoyin akwai illolin canjin yanayi da dalilansa, sai kuma tarihin Masarautar Musulunci ta Jinju dake Jamhuriyar Nijar.

Yadda canjin yanayi ya haddasa bushewar wata ma'ajiyar ruwa a yankin Sanyuan a kasar China. 30/07/2014.
Yadda canjin yanayi ya haddasa bushewar wata ma'ajiyar ruwa a yankin Sanyuan a kasar China. 30/07/2014. REUTERS/Stringer/Files
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.