Al'adun Gargajiya
Bikin Kalankuwar mawakan gargajiya a Jamhuriyar Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:19
Shirin Al'adun Gargajiya da Salisou Hamissou ya gabatar na wannan mako yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar inda ya kawo muku yadda bikin kalankuwa na mawakan gargajiya ya gudana, domin farfado da al'adun gargajiya.