Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 16/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 16/01 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 16/01 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 16/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/01 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/01 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 16/01 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 16/01 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 16/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Rikicin Shugabancin a kungiyoyin kwallon kafa a Nijar

Rikicin Shugabancin a kungiyoyin kwallon kafa a Nijar
 
Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar rfi hausa

Yanayin shugabancin kungiyoyin kwallon kafa a Nijar ya soma haifar da jan kafa ga rayuwar kungiyoyin a cikin jihohin kasar.

Masu sharhi sun mayar da hankali tareda gabatar da shawarwari da za su taimaka domin ingantan bangaren kwallon kafa a Nijar.

Shirin duniyar wasanni tareda ni Abdoulaye Issa

 • Sake fasalta tsarin bayar da kyautar Ballon D'Or daga hukumar CAF

  Sake fasalta tsarin bayar da kyautar Ballon D'Or daga hukumar CAF

  A makon da ya gabata ne hukumar kwallon kafar Afrika CAF ta bayar da kyautar ballon d'or na gwarzon dan wasan Afrika a Dakar dake kasar Senegal. Gwarzon dan wasan …

 • Dosso ta lashe takobin kokuwar 2018

  Dosso ta lashe takobin kokuwar 2018

  Jihar Dosso ta kafa tarihi a gasar Kokuwar galgajiya da aka kamala a jihar Tillabery. Bayan zamani su Salma Dan Rani, Kadri Abdou da aka fi sani da sunan Issaka-Issaka …

 • Gasar kokuwa a jihar Tillabery

  Gasar kokuwa a jihar Tillabery

  Yan kokuwa 80 ne suka kasance a jihar Tillabery na Jamhuriyar Nijar a gasar kokuwar gargajiya na shekarar 2018. Da soma gasar ,wasu daga cikin manyan yan kokuwar ne suka …

 • Hukumar CAF ta ziyarci jamhuriyar Nijar

  Hukumar CAF ta ziyarci jamhuriyar Nijar

  A cikin wannan shirin za mu mayar da hankali zuwa gasar cin kofin Afrika na yan kasa da shekaru 20 da Nijar zata daukar nauyi daga 2 zuwa 17 ga watan Fabrairu na 2019 …

 • Kungiyoyin kwallon kafa na Mata a Nijar

  Kungiyoyin kwallon kafa na Mata a Nijar

  A dai-dai lokacin da kungiyoyin kwallon kafa na kasashen Najeriya,Kamaru da Afrika ta kudu suka soma tattance hanyoyin kawo gyara zuwa kungiyoyin kwallon kafa bangaren …

 • Taron karrama bikin 'yan wasan Najeriya daga fannoni daban-daban a jihar Kano

  Taron karrama bikin 'yan wasan Najeriya daga fannoni daban-daban a jihar Kano

  Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi nazari karon wani taron karrama 'yan wasan Najeriya da suka yi fice a fannonin wasannin da suke yi daban-daban. Shirin …

 • Martanin kasashen Afrika ga hukumar CAF

  Martanin kasashen Afrika ga hukumar CAF

  A yau juma'a shugaban hukumar kwallon kafar Afrika ,Ahmad Ahmad zai tattaunawa da sashen faransanci na rediyon Faransa RFI, da niyar kawo karin haske dangane da matakin …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure