Mu Zagaya Duniya
Yadda aka gano gawar Babban Sojan Najeriya Janar Idris Alkali
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:40
Cikin wannan shiri na mu zagaya duniya da Garba Aliyu Zaria ke gabatarwa za'a jin halin da ake ciki game da kisan dan jaridan Saudiya a kasar Turkiya, akwai kuma bayani game da gano gawan sojan Najeriya Janar Idris Alkali da wasu labarai da dama.