Al'adun Gargajiya
Masana sun dukufa wajen magance kalubalen da mawakan baka ke fuskanta a kasar Hausa
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:48
Shirin Al'adunmu na gargajiya na wannan mako yayi nazari ne akan taron da sashin nazarin kimiyyar harsuna na Jami'ar Bayero da ke Kano a Najeriya ya shirya, domin nazartar alakar wakokin baka da harshe da kuma al'adun kasar Hausa, wanda aka yiwa la'akabi da "Ga fili ga mai doki".