Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Matsayin sandar da ake ajiyewa a Majalisa yayin kafa dokoki

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya Da Amsa na wannan makon yayi karin haske akan tambayoyin da suka hada da neman sanin muhimmancin kasancewar sanda a majalisar tarayyar Najeriya, sai kuma neman sanin tarihin masarautar Gwandu da ke Najeriya.

Hoton Sandar Majalisar Dokokin Najeriya.
Hoton Sandar Majalisar Dokokin Najeriya. Mashable NG
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.